Thursday, 27 June 2019

Saurayi da Budurwa sun dauki hankula sosai saboda yanda suke rawar indiyawa

Wadannan hotunan bidiyon wasu matasane da aka gansu suna rawa irin ta Indiyawa a wajan wani shagali, sun hau kan wakar Indiyarne yayin da saurayin ke shawagi da budurwar, hotunan sun dauki hankula sosai.

Kalli bidiyon yanda abin ya kasance a kasa:

No comments:

Post a Comment