Friday, 7 June 2019

Shugaba Buhari ya gana da gwamnoni 36 da shuwagabannin tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnoni 36 na kasarnan da kuma manyan hafsoshin tsaro na kasa a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.

No comments:

Post a Comment