Tuesday, 4 June 2019

Shugaban tsaro da iyalinshi sun jewa shugaba Buhari barka da sallah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton inda ya amshi bakuncin shugaban tsaro da iyalinshi yayin da suka je mai barka da Sallah.No comments:

Post a Comment