Thursday, 6 June 2019

Tarayar Afrika ta kori Sudan saboda matakin soja na kashe masu bore


A yau ne kungiyar Tarayar Afrika ta dauki matakin koran Sudan bayan da Hukumomin sojan kasar suka ce lallai sojan kasar sun kashe masu zanga-zanga da suke zaman dirshan a harabar ofishin soja dake birnin Khartoum.

Kungiyoyin dake zanga-zangan sun bayyana janyewa daga dukkan tattaunawa da sojan kasar.

No comments:

Post a Comment