Thursday, 13 June 2019

Saurari sabuwar wakar Ummi Zeezee da ta yi da turanci

Tauraruwar fina-finan Hausa,Ummi Zeezee wadda aka jima ba'a ji duriyarta ba a harkar fim, ta saki wata sabuwar wakar turanci da ta yi.Ummi ta saka dandanon wakar a shafinta na Instagram inda ta bayyana cewa nan bada dadewa ba Album din wakar zai fito.

No comments:

Post a Comment