Friday, 14 June 2019

Ummi Zeezee ta yi maular mota an bata kyautar dubu 100

Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta saka wadannan hotunan nata a shafinta na Instagram, abokiyar aikinta, Ummi Zeezee ta tambayeta cewa ''yar uwa mun muku maula amma kunki ku bamu mota.Teema ta baiwa Ummi amsar cewa, Haba 'yar uwa mun baku dubu 100 baku gode ba?

Sai Ummin ta amsa da to.

No comments:

Post a Comment