Pages

Wednesday 26 June 2019

Wani ya yiwa Nafisa Abdullahi Hijabi bayan data saka hotuna kai ba dankwali

Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wasu hotunanta kai babu dan kwali, wani bawan Allah yayi irin abinnan na rufe wa mutum jiki inda ya ja hankalin cewa saka hijabi shine abinda yafi dacewa ga musulma.



Mutumin ya bayyana cewa saka hijabi yana karawa musulma mutunci.

No comments:

Post a Comment