Thursday, 6 June 2019

Wasu limaman Kirista sun musulunta a Ogun

Wadannan hotunan wasu mabiya addinin kirista ne wanda fasto fastone yayin da suke karbar addinin musulunci a hannun wasu malaman addinin Islama a jihar Ogun. Sun zabi sunayen Muhammad Sa'id da muhammad jami'u.

No comments:

Post a Comment