Monday, 3 June 2019

Wata budurwa tace idan barka da Sallah bata kai dubu 50 ba ba zata karba ba>>Amsar da wani matashi ya bata ta dauki hankula


Wata baiwar Allah ta dauki hankula a shafin Twitter bayan da ta bayyana cewa Ba zata karbi barka da Sallah ba idan kudin basu kai dubu 50. Saidai amsar da wani ya bata tafi daukar Hankali.

Ga abinda ya rubuta mata kamar haka:


No comments:

Post a Comment