Thursday, 13 June 2019

Ya Kamata Buhari Ya Dinga Kishin Iyalinsa

Wannan rashin kishin addini ne kuma da rashin kishin iyali amma ba laifi a fannin demokradiyya tunda ba mulkin musulunci ake mana a Nijeriya ba. Amma ga addinin mu na musulunci wannan sam sam haramun ne, kuma a mtsayin shugaba Buhari na musulmi ya kamata ya gane cewa wannan ba daidai bane a tsarin addininmu.

Gaskiya daya ce, daga kin ta kuma sai bata.
Rariya.


No comments:

Post a Comment