Wednesday, 12 June 2019

Ya Rasu Bayan Kwana Daya Da Kammala Jami'a


INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 

Al'Amin ya kammala karatunsa shekaran jiya a Jami'ar Bayero  da sakamako mafi daraja (first class) yau kuma Allah ya karbi rayuwarsa.


Rariya.

No comments:

Post a Comment