Thursday, 6 June 2019

'Yan Najeriya daga Arewa na jagorantar majalisar Dinkin Duniya

Abin alfahari ga 'yan Najeriya musamman 'yan Arewa daya faru shine na zaman Muhammad Bande shugaban zauren majalisar dinkin Duniya da kuma Amina J. Muhammad mataimakiyar sakataren majalisar.Abin jira a ganinshine ko ta wace amfanuwa hakan zai jawowa Arewa?
Muna musu fatan Allah ya musu jagora.

No comments:

Post a Comment