Friday, 7 June 2019

Yanzu Kaf Arewa Babu Mai Kima Da Darajar Da Zai Iya Shiga Tsakanin Ganduje Da Sarin Kano>>Reuben Abati

Yanzu a Arewa babu wani mutum da girmansa ya kai ya iya shiga tsakani ko ya yi tsawa a daina hargitsin da ake yi a Kano yanzu? Ina Dattwan Arewa suke? 


Abin damuwa ne matuka yadda aka yi burus da wasu suke kokarin karya doka da haddasa rikici musamman tsakanin Sarkin Kano Sanusi II da gwamna Ganduje. Kano gari ne mai matukar tarihi da daraja a cikin biranen Nijeriya. 

Ko kadan bai kamata a bari Ganduje ya zubar da kimarta da darajar ta a zuba masa ido ba. 

Kodai wasu ne suke kulla wannan makarkashiyar ne wai?


No comments:

Post a Comment