Friday, 21 June 2019

Zaka so wadannan hotunan na Maryam Yahaya

Matashiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sakawa masoyanta a shafinta na sada zumunta..Da dama sun yaba da hotunan saboda irin kyawun da ta yi.


No comments:

Post a Comment