Saturday, 13 July 2019

AFCON: Chukwueze ya zama mafi karancin shekaru da yaci kwallo a gasar ta bana

Tauraron dan kwallon Najeriya,Samuel Chukwueze ya zama dan wasa mafi karancin shekaru da ya ci kwallo a gasar neman daukar kofin Nahiyar Afrika ta bana da ake bugawa a kasar Egypt.Dan wasan a yanzu yana da shekaru 20 da kwanaki 49 kamar yanda Punch ta ruwaito.

Yaci kwallonshi ta farkone a gasar a wasan da Najeriya ta buga da kasar Afrika ta kudu.


No comments:

Post a Comment