Thursday, 11 July 2019

AFCON: kwana daya bayan fitar da Afrika ta Kudu an kashe dan Najeriya a kasar

Kasar Afrika ta kudu ta yi suma wajan kai hari kan kyamar baki musamman 'yan kasashen Afrika dake ci rani ko aiki a kasar. A jiyane Najeriya ta fitar da kasar daga gasar cin kofin Nahiyar Afrika da ci 2-1.A yau da safe kuma labarin da ake samu shine cewa 'yan kasar Afrika ta kudun sun kashe wani dan Najeriya a kasar me suna Emeka a wani yanki da ake kira Motherwell.

Rahoton ya bayyana cewa babu abinda ya musu.

No comments:

Post a Comment