Wednesday, 10 July 2019

Amina Amal ta yi murnar samun mabiya dubu 700 a Instagram

Tauraruwar fina-finan Hausa, Amina Amal ta yi murnar samun mabiya dubu 700 a shafinta na dandalin Instagram.A sakon data fitar tace ina godiya da mabiya dubu 700 kuma ina sonku.

Muna tayata murna.

No comments:

Post a Comment