Tuesday, 9 July 2019

An daure wata budurwa saboda cin zarafin gwamnan Kano

Rufaida Ahmad wacce take sanye da yalon mayafi a hannun dama a cikin wannan hoton, ita da wannan kawar tata, sun fito a wannan hoton bidiyo kwanan baya inda suka runga cin mutuncin Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Unar Ganduje. 


Yau kotun Magistre lamba 72 dake Unguwar Nomandsland  ta yankewa Rufaida Ahmad hukuncin daurin watanni 11 da kuma wata 4 bayan an karanta mata laifnta kuma ta amsa. 

Ita kuma abokiyar laifin tata, ana neman ta ruwa a jallo.
Rariya.


No comments:

Post a Comment