Sunday, 7 July 2019

An Kama Kwarto Mai Shigar Mata Yana Shiga Dakin Mata A Makarantar FCE Dake Kano

Dubun wani matashi ya cika inda aka kama shi a sashen mata a makarantar FCE Kano ya yi shigar mata ya sa hijabi da nikab. 


Yanzu haka yana hannun jami'an 'yan sanda na jhar Kano a hedikwata.
Rariya.


No comments:

Post a Comment