Sunday, 7 July 2019

An yankewa Moda Kafa sanadin ciwon Suga

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Idris Wanda aka fi Sani da Moda kenan a wadannan hotunan da suka nuna yanda aka yanke mai kafa daya sanadin ciwon suga da ya sameshi.Da dama daga cikin abokan aikinshi da suka hada da Saratu Gidado, Daso, Sha'ibu Lawal,Kumurci, Umma Shehu dadai sauransu sun yi alhinin rashin lafiyar ta Moda.

Muna fatan Allah ya bashi lafiya yasa kaffarane.


No comments:

Post a Comment