Sunday, 14 July 2019

'Ban kara yin Aboki'>>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa ya daina yin abokin kut-da-kut. Ya bayyana hakane bayan da wata abokiyar aikinshi, zpreetty ta yi wani gargadin cewa mutane su yi hankali da amincewa abokai da sirrukansu da tunanin wai ba zasu ci amanarsu ba.A martaninshi ga kalaman nata, Adamu ya bayyana cewa, Zancenki gaskiyane, dan na gani ganin Idona, abokin kwarai yana da wuyan samu yanzu. Ni dai bani da ko daya yanzu kuma ban kara yi.


No comments:

Post a Comment