Sunday, 14 July 2019

Be kamata abar Masu fyade cikin al'umma ba>>Zahara Buhari

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta bayyana damuwa akan matsalar fyade da ake fama da ita a 'yan kwanakinnan inda tace, abin takaicine ya kamata ana hukunta masu yin fyade.Ta kara da cewa, Be kamata abar masu fyade cikin al'umma ba.

No comments:

Post a Comment