Wednesday, 10 July 2019

Bilkisu Shema, Maryam Yahaya da A'isha Sun yi kyau a wannan hoton

Matasan taurarin fina-finan Hausa, Bilkisu Shema, Maryam Yahaya da A'ishatulhumaira kenan a wannan hoton nasu da suka dauka tare suna nishadi. Sun sha kyau,muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment