Wednesday, 10 July 2019

Dan gidan gwamnan Sakkwato ya kammala karatun Lauya

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da Iyalansa lokacin da Dansu Barista Najib Aminu Waziri Tambuwal ya karbi takardar kammala makarantar koyon aikin lauya


No comments:

Post a Comment