Thursday, 11 July 2019

Daso ta je duba Moda a Asibiti bayan yake mai kafa

Shahararriyar Jarumar Fim Din Hausa, Hajiya Saratu Gidado (Daso) Ta Kai Wa Abokin Sana'arta, Sani Idris Moda Ziyara Asibitin Barau Dikko Da Ke Jihar Kaduna Domin Duba Lafiyarshi. Allah Ya Bashi Lafiya.No comments:

Post a Comment