Tuesday, 9 July 2019

Daya daga cikin 'yansandan da 'yan shi'a suka jiwa rauni ya mutu

Rahotanni dake fitowa daga babban birnin tarayya, Abuja sun ce daya daga cikin 'yansandan da 'yan Shi'ar da suka kutsa kai cikin majalisar dattinjai suka jiwa rauni ya mutu.Dan sandan me suna Abdullahi kamar yanda The Nation ta ruwaito ya mutune sandain ciwon da masu zanga-zangar suka jimai.

Hakanan yawan 'yansandan da suka ji ciwo a wannan karanbatta ya karu zuwa 4, kamar yanda Rahoton ya nuna.

A nan kasa wasu daga cikin hotunan guraren da 'yan shi'ar suka lalatane a yau a cikin majalisar.
No comments:

Post a Comment