Wednesday, 10 July 2019

Gwamna Yahaya Bello ya sayi Fom din sake tsayawa takarar Gwamna

Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi kenan a yayin da yake karbar fom din sake tsayawa takarar gwamnan jihar a karo na biyu a yau, Laraba daga hedikwatar jam'iyyar APC dake Abuja.
No comments:

Post a Comment