Wednesday, 10 July 2019

HAJJIN BANA: Jirgin Farko Na Mahajjatan Nijeriya Ya Tashi A Yau

Jirgin MaxAir mai lamba NGL3001, ya tashi ne daga jihar Katsina, inda ya kwashi maniyyata 495 (maza 287, mata 208).No comments:

Post a Comment