Saturday, 13 July 2019

Hazikin Soja ya rasu a fagen daga

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya karbi rayuwar gwarzon soja, Abdulfahu Rabi'u Birnin Kuka a fagen daga.


Abdulfah ya fito ne daga garin Birnin Kuka  dake karamar hukumar Mashi a jihar Katsina.

Ya rasu a lokacin da yake kokarin kare kasar sa Nijeriya da al'ummar Maiduguri.

Allah ya jikansa ya kuma gafartaa masa.
Rariya.


No comments:

Post a Comment