Thursday, 11 July 2019

Hotuna: Yanda Shugaban 'yansanda ya je duba jami'anshi da suka ji rauni a karanbattar da suka yi da 'yan shi'a

Shugaban hukumar 'yansanda, Muhammad Adamu kenan a wadannan hotunan yayin da ya je duba 'yansandan da rikicin 'yan shi'a ya ritsa dasu a yayin da 'yan shi'ar suka yi kutse a majalisar tarayya.


No comments:

Post a Comment