Friday, 12 July 2019

Hotunan matasan da aka kama da satar yaro dan shekaru 5 a Kano

Wadannan hotunan matasan da aka kama da sace yaro dan shekaru 5 ne tare da halakashi a jihar Kano.Cikin wanda aka kama hadda kanin mahaifiyar yaron da aka sace, matasan dai basi wuce shekaru 19 zuwa kasa ba kamar yanda rahotanni suka nuna, muna fatan Allah ya kyauta.

No comments:

Post a Comment