Sunday, 7 July 2019

Hotunan wasu 'yan matan Arewa na rawa sun dauki hankula sosai

Wadannan hotunan wasu 'yan matane dake rawa a gidansu da suka dauki hankula sosai a shafin Twitter bayan da wani ya saka hotunan nasu yana tambayar ko zakaniya auren su?Lamarin ya dauki hankula sosai inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi.

Wasu na ganin cewa, basu aikata komai ba dan a gidan iyayensu suke sannan basu bayyana tsiraici ba hakanan ba rawar fitsara suke yi ba.

Wasu kuwa na ganin cewa abinda suka tin be dace ba.


No comments:

Post a Comment