Thursday, 11 July 2019

INA NAN RAYE BAN MUTUBA INJI RIKADAWA

Fitaccen Jarumin Fina-Finan Hausa Rabiu Rikadawa wanda akafi sani da DILA ya Karyata jita jitar dake yawo A kafafen yada zumunta nace wa yayi hadarin Mota ya Rasu.Majiyar mu ta Kannywoodexclusive ya bayyana mana cewa jarumin na nan cikin koshin lafiya kuma a kan aikin sa.

Muna kira ga masu kaga labarin Karya da su Kiyayi haduwar su da Allah yada sharri da Karya babu kyau kayiwa mutun Fatan Alkhairi a Koda yaushe, duk da mutawa rigace a gare mu baki daya. 
Allah yasa mu dace.

No comments:

Post a Comment