Saturday, 13 July 2019

Isco ya samu karuwar da namiji


Tauraron dan kwallon Real Madrid, Isco Alarcon ya samu karuwar da Namiji. Isco ya saka wannan hoton na sama inda yake tare da matarshi tana rike da jaririn nasu a shafinshi na sada zumunta sannan ya rubuta.

"Rana mafi afani a rayuwarmu, muna maka maraba da zuwa Theo"

No comments:

Post a Comment