Tuesday, 2 July 2019

Ji yanda Mufti Menk yayi Hausa

Shahararren malamin addinin islamarnan dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma'il Menk da ya kai ziyara garin Kano cikin kwanakinnan, an jishi yana Hausa a wajan wani taron jama'a.A wani bidiyo da wata baiwar Allah ta saka a shafinta na Twitter an ji Mufti Menk na gaishe da mutane da Hausa

Saurari ka ji abinda yace:

3 comments:

 1. Mu bamu ji ba , ya akayi ko an bude ba'aji

  Yakamata a gyara yadda zamu ji da kunnuwan mu a maimakon mu taba ya zama hoto

  ReplyDelete
  Replies
  1. Ta bangaren mu yana budewa, saidai matsalar network na sashi yayi jinkiri ko kuma a canja browser. Mungode.

   Delete