Wednesday, 10 July 2019

Kakakin majalisar dattijai ya je duba wanda rigimar 'yan Shi'a ta shafa a Asibiti

Kakakin majalisar dattijai, Ahmad Lawal kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa wanda suka ji raunuka sandiyyar karanbattar da jami'an tsaro suka yi da 'yan shi'a masu zanga-zangar neman sakin shugabansu, Ibrahim Zakzaky a farfajiyar majalisar.Lawal ya bayyana cewa, ya je duba wanda suka ji raunin a Asibitin Abuja kuma likitan Asibitin ya tabbatar mai da cewa suna samu kulawar data kamata.

Ya kara da cewa yana kira ga jami'an tsaro da su kama da kuma hukunta wanda ke da laifin aka  lamarin.No comments:

Post a Comment