Monday, 8 July 2019

KAKAR KISAN MAZA: WATA TA SAKE KASHE MIJINTA A KANO

Wata Mata ta sake kashe mijinta a unguwar Darmanawa dake jihar Kano. 


Dan jarida Abba Ibrahim Gwale ya ruwaito cewa, hakan ya faru ne bayan wata cacar baki da ta faru a tsakanin matar tashi da kuma makotansu akan 'ya'yansu da na makota, bayan maigidan nata ya dawo ya tarar ana yin rigimar yashiga tsakani ya raba

Inda ya kora yaransa gida ya bawa makotansa hakuri, ya cewa matar tasa ta shiga gida, bayan shigowarsu gida ashe matar tashi ba ta hakura ba, nan take ta dauki katako ta dinga faskara masa aka har rai ya yi halinsa.
Sarauniya.


No comments:

Post a Comment