Wednesday, 17 July 2019

Kalli dankareriyar motar da wata Hajiya ta baiwa Ado Gwanja kyauta

Mutane sukan nuna soyayyarsu ga abinda suke so ta hanyoyi da dama, kyauta na daya daga cikin alamun soyayya. Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Gwanja ya bayyana wata mota da wata babbar hajiya ta bashi kyauta.Gwanja ya nuna motarne a shafinshi na sada zumunta wadda kirar Honda ce kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan na kasa.
No comments:

Post a Comment