Friday, 12 July 2019

Kalli kayatattun hotunan gwamnan Kogi yana wasa da iyalanshi

Wadannan hotunan gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kenan a wadannan hotunan tare da iyalanshi suna nishadi, hotunan sun nuna yanda gwamnan ke wasanni kala-kala da iyalannashi.Gwamna Yahaya Bello na neman zarcewa a matsayin gwamnan jihar ta kogi inda a ranar Larabar data gabata yaje Abuja ya sayi fom din sake tsayawa takara harbya kaiwa shugaba Buhari dan ya saka mai Albarka.

Kalli karin hotunan wasannin nasu ana kasa:No comments:

Post a Comment