Sunday, 14 July 2019

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tana shakatawa a kasar Egypt


Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan data dauka a cikin keken doki data hau a kasar Egypt.Rahamar ta kuma hau kan rakumi tare da yin hotuna a wajan dalar nan me tarihi ta kasar Egypt a cikin hotunan.
No comments:

Post a Comment