Monday, 1 July 2019

Kalli yanda Adam A. Zango ya hadu da masoyanshi a Dubai

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan tare da wasu masoyanshi da ya hadu dasu a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa inda yaje yawon shakatawa.

No comments:

Post a Comment