Sunday, 14 July 2019

Kalli yanda Adam A. Zango ya nuna motocinshi a wadannan hotunan

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi daya nuna motocinshi inda yace yana godewa Allah.
No comments:

Post a Comment