Saturday, 20 July 2019

Kalli yanda gaba dayan 'yan kwallon Algeria suka yi sujada bayan lashe kofin Nahiyar Afrika

'Yan kwallon kafar kasar Algeria kenan suke sujada a filin wasa a daren jiya bayan da suka doke Senegal da ci 1-0 da hakan ya basu damar daukar kofin nahiyar Afrika. Karo na biyu kenan suna daukar kofin.


No comments:

Post a Comment