Sunday, 7 July 2019

Kalli yanda Hadizan Saima ta fito tare da Garzali miko a matsayin miji da mata

Taurarin fina-finan Hausa, Hadizan Saima wadda ta saba fitowa a matsayin uwa da abokin aikinta, Garzali Miko dake fitowa a matsayin matashi kenan suka fito a wani fim a matsayin miji da mata.Hotunan fim din sun dauki hankuka sosai.
No comments:

Post a Comment