Thursday, 11 July 2019

Kalli yanda Messi ya hadu da masoya suka dauki hotuna yayin da yaje sayayya wani shago

Tauraron dan kwallon kafar kasar Argentina me bugawa kungiyar Barcelona wasa, Lionel Messi kenan a wadannan hotunan yayin da yaje sayayya a wani shagon sayar da kaya a kasar tashi ya kuma hadu da masoya sukaita daukar hotuna dashi.Labarin wasannin yace Messi baiso a ganeshi ba amma mutum irinshi ba zai yi wuyar ganewa ba cikin mutane.
No comments:

Post a Comment