Friday, 12 July 2019

Kalli yanda Teema Makamashi ta rangada kyau a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi kenan a wannan hoton nata data sha kyau sosai, tubarkallah,muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment