Thursday, 11 July 2019

Kalli zafafan hotunan Maryam Yahaya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan zafafan hotunan data matse, ta sakawa masoyanta su a shafukanta na sada zumunta inda suka dauki hankula.
No comments:

Post a Comment