Wednesday, 10 July 2019

Kalli zafafan hotunan Rahama Sadau data dauka a Egypt

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan da ta dauka a Birnin Cairo na kasar Egypt inda a nanne Najeriya da Afrika ta kudu zasu yi wasan kusa dana kusa dana karshe a yau, a ci gaba da gasar neman daukar kofin nahiyar Afrika da misalin karfe 8 na dare, kamar yanda Labarin wasanni suka nuna.Hotunan nata sun dauki hankula sosai.

Saidai ko Rahamar zata leka kallon wasan Najeriya? 

Zuwa anjima dai zamu gani.

Kalli karin kayatattun hotunan nata a kasa:
No comments:

Post a Comment