Thursday, 11 July 2019

Kayatattun hotunan Nazir Sarkin waka da abokan aikinshi

Tauraron mawakin Hausa, Sarkin Wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad kenan a wadannan kayatattun hotunan da ya dauka da abokan aikinshi, Rukayya Dawayya, Aishatulhumaira, Samira Ahmad, Hafsat Idris.

No comments:

Post a Comment