Friday, 12 July 2019

Labarin Wasanni: Ahmed Musa, Ighalo da Chidozie ba lafiya

Me horas da 'yan wasan Najeriya Gernot Rohr ya bayyana matsalar rashin lafiya da kungiyar 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles ke fuskanta ta matsalar rashin manyan 'yan wasan ta guda uku yayin da kungiyar ke shirin wasan kusa dana karshe a gasar ta neman cin kofin nahiyar Afrika kamar yanda labarin wasanni na yau suka nuna.Labarin wasannin sun ci gaba da cewa, Rohr ya bayyana Ahmed Musa, Odion Ighalo da Chidozie Awaziem a matsayin wanda ke fama da ciwuka a cikin kungiyar.

Saidai yace, yana fatan 'yan wasan 3 zasu warke kamin Ranar Lahadi da Najeriya zata buga wasan kusa dana karshe da kasar Algeria

No comments:

Post a Comment